Daily News

Hausa

DAILY POST · Hadiza Musa

"Tal\u2019udu Overpass: Kano govt makes new pledge to affected owners - Daily Post Nigeria"

Kano State Governor, Abba Kabir Yusuf, has assured property owners affected by the Tal’udu Overpass project that they will receive fair compensation and relocation assistance. The...

DAILY POST · Kabeer Bello

"Ivory Coast ta umarci Faransa ta janye sojin ta daga kasar - Daily Post Nigeria"

Shugaban ƙasar Ivory Coast, Alassane Ouattara, ya sanar da cewa sojojin Faransa za su fara ficewa daga ƙasar nan ba da jimawa ba, a cikin jawabinsa...

DAILY POST · Hadiza Musa

"Kotun Birtaniya ta hana mawaki Stormzy tu\u0199i - Daily Post Nigeria"

Kotun Wimbledon Majistare da ke Birtaniya ta hana fitaccen mawakin rap, Stormzy, izinin tuƙi tsawon watanni tara. An yanke masa wannan hukunci ne a ranar Alhamis,...

DAILY POST · Hadiza Musa

"MTN na shirin karin kudin kira da data a Najeriya - Daily Post Nigeria"

Shugaban MTN Najeriya, Karl Toriola, ya bayyana cewa kamfanin sadarwa na MTN ya gabatar da bukatar karin kudin kira da data har kashi 100% ga Hukumar...

DAILY POST · Hadiza Musa

"Rhodes-Vivour ya caccaki gwamnatin Tinubu kan sauye-sauyen tattalin arziki - Daily Post Nigeria"

Dan takarar gwamnan Jihar Legas daga jam’iyyar Labour Party (LP) a zaben 2023, Gbadebo Rhodes-Vivour, ya caccaki gwamnatim Bola Tinubu kan sauye-sauyen tattalin arziki da aka...

DAILY POST · Hadiza Musa

"Bafarawa: Magance tsaro zai inganta rayuwar al\u2019umma - Daily Post Nigeria"

Tsohon gwamnan Jihar Sokoto, Alhaji Attahiru Dalhatu Bafarawa, ya yi kira ga shugabanni, musamman gwamnatin tarayya, da su magance matsalolin tsaro domin inganta rayuwar al’umma. Bafarawa,...