Peter Obi, wanda ya kasance ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar Labour Party a zaben 2023, ya ziyarci tsohon shugaban ƙasa Olusegun Obasanjo a Legas don...
A ranar farko ta Sabuwar Shekara 2025, wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su wanene ba, sun kai hari kan Unguwar Rogo dake cikin...
Kamfanin Man Fetur na kasa (NNPCL) ya gayyaci tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya kai ziyara zuwa matatar man fetur ta Fatakwal da ke jihar Ribas....
Gwamnan Jihar Ribas, Siminalayi Fubara, ya rattaba hannu kan kasafin kudin jihar na shekarar 2025, wanda ya kai Naira tiriliyan 1.1. Gwamnan ya rattaba hannu kan...
Al’ummar garin shinkafin jihar Zamfara sun ce ‘yanta’adda sun kai wani hari kasuwar garin inda suka tafi da gwammon mutane tare da jikkata wasu. Mazauna yankin...
Rahotanni na nuna cewa ‘yan kungiyar kwadago sun fara neman karin albashi fiye da Naira dubu saba’in a wannan sabuwar shekara ta 2025. Shugaban ƙungiyar ƙwadago...